Addini

YANZU YANZU: Mahaifiyar Madari Ta Rasu Tana Da Shekaru 80

Written by Pyramid FM Kano

Daga: Mustapha Gambo Muhammad

Allah yayiwa Mahaifiyar Shugaban masu Rinjaye na majalissar Dokokin jihar Kano Labaran Abdul Madari Hajiya Rabi Abdullah madari Rasuwa.

Marigayiyar mai kimanin shekaru 80 a Duniya, ta rasu bayan fama da jinya, tabar ya’ya da jikoki da dama.

Ku Karanta: Jarumin Kannywood Umar Yahay Bankaura Ya Rasu Bayan Doguwar Jiyya

Za’ai jana’izarta gobe juma’a da misalin karfe 10 na safe a Unguwar kawon Alhaji Sani, gidan Alhaji Abdu madari dake yankin karamar hukumar Nassarawa.

Da fatan Allah ya jikanta.

Leave a Comment