Yanzu-Yanzu

AYYUKAN CIGABA: Gwamna Yusuf Zai Farfado Da Ilimi A Jihar Kano

Written by Admin

Daga: ADAMU DABO

Gwamnatin jahar kano ta jaddada aniyyarta na kawo aiyukan cigaba ga al’ummar jahar kano domin inganta rayuwa

gwamnan jahar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana hakan a yayin wata hira ta musamman da gwamnan yayi da kafafan yada labari a fadar gwamnatin jihar Kano.

Gwamnan yace gwamnati ta tura dalibai kasashan waje domin karo karatu a fannoni daban daban.

Haka zalika gwamnan ya ce akwai wasu aiyuka da gwamnatin jahar kano ta ware domin inganta rayuwar al’umma anan gaba.

 

 

Leave a Comment